Main menu

Pages
SIRRIN MURUCI GA MA AURATA

A baya na taba yin bayanin yanda namiji zai sarrafa muruci domin samun karfi saidai ban fadi yanda mace ya kamata ta sarrafa shiba hakan ya farune sakamakon bansamu sahihin bayani akansa ba.


Abinda masana sirrin mace suka tabbatar shine ya danganta da yanda mace take sha awar cinsa misali idan dama mace bata sha awar muruci koda tana yawan cinsa babu abinda zai kara mata amma idan dama mace tana sha awar cinsa to bincike ya nuna yana karawa mace dandano kuma yana saka mace juriya wannan babu tantama akai.Shi kuma namiji yanda yakamata yayiwa muruci shine tun yana danyensa zai yanyan kashi ya barshi yabushe sai asamu kanunfari da citta a hada a tankadeshi ya zama gari arinka zuba kamar cokali daya acikin shayi da zuma itama cokali daya amma shayin ya zama babu madara kuma anasha kullum sau daya

shima wannan yana karawa namiji kuzari sosai.

Comments