Main menu

Pages

MAGANIN BASIR DA WANKIN CIKI

  MAGANIN BASIR DA WANKIN CIKI

Duk mai fama da matsala ta basir ko dattin ciki ko cushewar ciki ga wannan ingantacciyar hanya wadda zaibi domin samun sauki da waraka.

1. Lemon-tsami guda uku  

2. Tsohuwar-tsamiya guda uku  

3. Jan-gauta guda uku  

4. Barkono guda biyar  

5. Sabulun sha kamar girman lemon tsami.


Dukkan wadannan abubuwa in aka tashi sai a hade su waje daya, a jika, su kwana. Kullum sai a tsiyayi rabin kofi a sha da safe kafin a ci abinci. Ana diba ana kara ruwa, har sai ya salamce sannan a zubar.


Wannan magani ne na Basur da wankin ciki sosai.


Dukkanin abun da muka lissafo ana samun su a wajen yan koli. 


Comments