Main menu

Pages


   


       🥬MIYAR ZOGALE🥬


Zogale

Nama 

Albasa

Attaruhu

Mai

Tattasai

Tumatur

Gishiri 

Seasonings of choice 

Gyada markadaddiya


Ki gyara zogale ki ajiye shi aside ki dora tukunya a wuta  kisa mai in yayi zafi kisa onion meat kisa tattasai attarugu tumatir kidan soya su then add cube salt da seasonings naki ki juya idan suka soyu yayi dan kauri sae kisa ruwa daidai yanda kikeso inya tafasa sai kisa gyadar inta dan nuna sai kisa zogale ki juya inya dan nuna saiki sauke


Anasa wake a miyar zogale tamafi dadi idan xakiyi using wake bayan kin soya miyar saeki kara ruwa kisa wake idan waken yakusa nuna saekisa zogale da gyadarki saesu nuna tare

Comments