Main menu

Pages

WADANNAN SUNE ABBW GUDA 6 DA KE GYARA ZUCIYA ABUBUWA GUDA SHIDA DA SUKE GYARA ZUCIYA


1- Yawan Abatan Allah wanda ya kunshi ambtonsa da harshe da tunasa a zuciya.2- Kyautatawa Maraya da mai karamin karfi musammama mata da kananan yara da tsoffi marar galihu.3- Yawan tuna mutuwa; Musamman tuna mutuwa acikin sallah.4- Zuwa Maqabarta dan tuna mutuwa dan yin addua ga mamata da wa'azantuwa.5- Yin dubi zuwa ga tarihin mutanan da suka halaka magabata da koyi da wanda suka sami kubuta awajan Allah.6- Cin dukiyar halas; Ya Mai jujjuya zukata ya mai tabbatar da zukata ka tabbatar da zukatan mu akan addininka da imani.


Allah ne mafi sani

Comments