Main menu

Pages

KO KUN SAN AMFANIN KANUNMFARI A CIKIN SANYIN NANSIRRIN KANANFARI A LOKACIN SANYI


A irin wannan lokacin mata su lura da muhimmancin kananfari sosai, domin akwai wasu matan da lokacin sanyi basa zama da ni'ima, duk irin abunda suka sha to na lokaci kaɗan ne, dan haka ayanzu nesa tazo kusa ki saurara domin ga wasu shawarwari daya kamata kibi don samarwa kanki 'yanchi wajen miji,
kisamu kananfari kamar gwamgwani a raba gida huɗu wato kwata, saiki zuba ruwa wanda adadinsa yakai lita ɗaya, saiki tafasa ruwan ki sauƙe yanda zaki iya tsarki dashi, amma kiyi ƙoƙari mijinki koda sau ɗaya a rana yayi, wannan ruwan yayinda yake da ɗuminsa kafin saduwa kisha ruwan kaɗan, saiki samu kananfarin kamar guda ɗaya ki tauna abaki,

wannan wani sirri ne me sauƙi amma yanada matuƙar fa'ida, bayanda zakiyi wannan mijinki bai gamsu dakeba, yana bawa duk wani nau'i na ni'ima sauƙa ajikinki, sannan kowanne irin magani kikasha zakiga aikinsa, Domin akwai wani kalan ciwon sanyi me suna bacterial vaginosis Dryness wannan sirrin yana ɗaya daga cikin riga kafinsa yayinda koda kina dashi bazai hanaki ni'ima ba.

Comments