Main menu

Pages

'YAR UWA KO KINSAN WANNAN SIRRIN KUWA...?

  GA WANI DAN SIRRI DAZAKI HADA DA KANKI
Ki dafa kanunfari idan ya dauko nuna sai ki zuba zuma a ciki, bayan kin sauke ki sami garin ridi ki zuba ki hada nonon shanu mara tsami ki gauraya idan yayi sanyi ki sha.

Ki sami kanunfari da dabino ki jika sai sun tsima sai ki rinka diban ruwan kinasa zuma da madara kina sha, duk abinda aka ji na yafe kar a fada min.....
Ki sami sassaken baure ki dafashi da kanumfari, cittada, lipton a hada a tafasa sai a tace a sa a fridge arin ga sha tsimine wlhy yana da kyau sosai,Zaki samu garin zogale ne ki jika ki ringa sha sau biyu a rana. Kina tashi daga bacci kafin kici komai ki sha ruwan zogale,  kuma in zaki kwanta Ya zamo na karshe. Sai kuma in Kina infection ki ringa seat bath dashi.

Ki daka aya ki tankade sai ki samu bushasshen dabino shima ki dake shi, ki hade da mazarkwaila ki hade su da garin ayar. Ki sami nono ki rinka damawa kina sha.


       

Comments