Main menu

Pages

KINA NEMAN HAIHUWA BAKI SANU BA, TO KI JARRABA YIN WANNAN. INSHA ALLAH

 
    MACE MAI NEMAN HAIHUWA


Idan kina neman haihuwa ko kin dade baki haihu ba to Dr Mubarak mjb yace ki jarraba wayan nan magungunan da Allah yayi masa baiwarsu SIRRI NA DAYA Kisami garin hurmul ki dafa da ruwa kafin ya tafasa saiki sauke ki sirka da ruwa daidai yanda zaki iya shiga ciki ki zauna har sai ya huce kiyi kamar sau uku acikin wannan satin insha Allah zaki samu ciki idan har lafiyarki qalau saboda abinda yake kawo matsalar mace bata samun ciki shine wani lokaci maniyyin namijin ne baya samun damar shiga mahaifarta saboda wasu matsaloli misali in kofar mahaifa bata buduwa lokacin saduwarku ko karancin maniyyin namiji ajikinsa in baya fitarda shi dayawa to wayan nan abubuwan suna hana mace samun ciki to in kina amfani wayan nan magungunan mahaifa zai ringa kasan cewa koda yaushe abude kuma zaki samu ciki da yardan Allah 
SIRRI NA BIYU 

Kisami danyar gyada ki dakata kina shanta da ruwan zafi sau uku a rana in har kin sadu da mijinki sai kinyi ciki da yardar Allah SIRRI NA UKU 

Idan kikayi wankan haila aranar ki sadu da mijinki karki bari sai washegari don a ranar mahaifa tana kangaba nasa mun ciki SIRRI NA HUDU 

Kisami man ridi duk lokacin da zaki sadu da mijinki sai kishafa a mararki indai kikayi wannan in kinada rabon haihuwa aduniya to zaki sami cikiSIRRI NA BIYAR

Ki sayi 🐇zomo a yanka ki gyara naman ki soya kici da bismillah ki kwanta da mijinki a ranarda kikaci naman insha Allah zakiyi ciki SIRRI NA SHIDA

Kisami habbatus sauda ki dake shi ki hada da manshanu ki kwaba idan zaki sadu da mijinki saiki lasa da yatsanki sau uku shima kofofi zasu bude Insha AllahSIRRI NA BAKWAI

Yawan cin danyen dankali na hausa kijuri cinsa shimaSIRRI NA TAKWAS

In zaki sadu da mijinki kiringa karanta astagafirillahil lazimil lazi la'ilaha illallahu wa atubu ilaihi zaki sami ciki kuma zaki haifi da mai albarka Insha AllahSIRRI NA TARA

Kisami kwan agwagwa guda biyu ki soya shida man tafarnuwa dasafe zakici kafin kikarya shi zaki fara sawa acikin ki kiyi kwana biyar kinaci insha Allah, Allah zai warware miki komeye zaki samu ciki 
Dan Allah yar uwa kigwada wanda kikaga zaki iyayi san nan akula aringa yawaita kusantar maigida bawai adinga shan magani Kuma ana gudun miji ba to ta ina zaki sami cikin.        ALLAH YASA A DACE AMEEN


     


Comments