Main menu

Pages

INGANTACCEN MATSI KO DA KINYI HAIHUWA GOMA

 
INGANTACCEN MATSI DA BABU CUTARWA


 Kina so ki koma sabuwa koda kinyi haihuwa goma idan kika bari gabanki ya zama kato kamar rami maciji mijinki bazai yarda ya zauna dake ba yaga kofar mutuncinki kamar rijiya saboda fadi idan ba kya so mutumci da darajarki ta zube a wajen maigida saiki nemi magani wanda zai saka gabanki ya tsuke gamgam dadi sai mace mai gyara jikinta.GA YANDA ZAKIYI


bagaruwa ( zaki samu a wajen masu maganin

gargajiya).


Zaitun soap (zaki samu a Islamic cmst)

Farin miski (zaki samu a Islamic cmst)

man Hulba (zaki samu a Islamic cmst)

amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki duba

idan zaki saya amma idan kin rasa zaflan zaki iya sayan zaitun soap.Inkinsayo saiki dauki bagaruwan ki daka yayi tayi laushi Kixuba a roba. Saiki yayyanka soap zaitun din kanana akan garin bagaruwa. Kinemo miskinki kihada tare ki kwabashi daruwan hulban.Ki kwaba sosai yayi kauri yadamku. Saiki xuba a

roba mai kyau kirufe.inkim gadama in kwabawa

zaibaki wahala ki daka a turmi Inkingama wankanka saikina wanke gabanki dashi wannan shima yana matse gaban mace kuma baya cutarda mace.

Comments

1 comment
Post a Comment

Post a Comment