Main menu

Pages

CIKAKKEN BAYANI AKAN GYARAN BRAEST

    HANYAR GYARAN BREAST KASHI NA 2. 


menene yakesa nono ya kwanta.?

menene yakesa nono su zama kanana ?.


Gyaran nono a wajen kowacce mace kashi uku ( 3 type of sagging breast ).


Akwai nonon da ya kwanta akeso su tashi su tsaya.


Akwai kanana anaso su Kara girma.


Akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso a rage.


Yanzu kuma zamuyi bayani a kan tsayuwar nono da kuma girmansu.


MENENE YAKESA NONO YA KWANTA _ 

 akwai yawan tsalle tsalle.

akwai yawan kamasu.

wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanciya.

sai kuma shekaru ( 35-40-50. )


_MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA 

 

Akwai hallita wata dama haka Allah yayita nononta kanana ne.

Akwai kwanciya a kansu.

Akwai saka matsatsiyar rigar nono ( breziya )


_Ina Zaki samu wadannan Kayan hadin Islamic medical center. Ki tambaya Amma wadansu Kayan sai kano ( kasuwar kurmi ).YAYA ZA'A GYARA NONO KANANA ?.


Idan nononki kananane kina so suyi manya kamar yadda kikeso dai-dai kina Iya yin wannan hadin domin sanin lafiyar nonon Ki


Cukwui.

garin alkama.

 Aya.

 nonon saniya ( ko madara )

garin hulba ( ko man ).


Cukwui Wanda yawansa zai Kai guda uku sai Ki samu garin alkama gwangwani daya,sai Aya itama gwangwani daya, sai Ki dakasu zasu zama gari Ki tankade.  Ki samu nonon saniya idan kuma bakya Sha Ki samu Madara Ki zuba wannan garin kamar cokali 3 Ki dama kina Sha kullum sau 1 sannan Ki Lura lokacin da zakiyi wanka._

_Ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki Ki Bari yayi sanyi, sai Ki wanke nonon da shi ,sannan kiyi wankan, wannan hadin matar aure Wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa zatayi. KWANCIYAR NONO


_Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai Ki nemo wadannan Kayan zasu tashi da yarda Allah._

 hulba.

ruwan dumi.

_Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai,sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi. Kinzo kwanciya sai Ki Shafa, Ki kawo breziya damammiya Ki saka, da safe sai Ki wanke da ruwan dumi, shima wanna matar aure zata Iya yi.


YAYA AMARYA ZATA GYARA NONON TA ?.


_To abinda Zaki farayi shine Ki fahimci nononki yaya yake wato shape dinsa da kuma rigarsa ( breziya ) da zakina sakawa._

_^akwai mai mango nono mai Kama da mango._

_( shine Wanda kansa yake kallon sama) irin wannan nonon baya zubewa da wuri._

_Irin wannan bata shan wahalar gyara._~sai kuma mikakke ( shine zakuga yana kallon gaba wato ( straight )._

_Gaskiya irin wannan nonon yana saurin faduwa, kuma me wannan ta rinka shan kunun alkama musamman idan sun Fara kwanciyar._~akwai nono mai kallon gefe zakuga akwai nisa sosai a tsakinin nonuwa Biyu kuma nonon har ya kusa shiga hammata._ 

_Irin wannan nomon ma yakan Dan kwana Biyu bai zube ba, mai irin wannan nono dole, ta rinka amfani da rigarsa ( breziya ) din da kada kwaba tsakanin Biyu na ( breziya )._


_Amma sauran Kala Biyu na farko zasu Iya amfani da rigar nono Wanda Kawai zatayi musu dai-dai Amma ba'a son mace ta rinka saka rigar nono Wanda ya matse Mata nono saboda zai rinka danne ginshikin nononta kuma daga yayi laushi mako daya .__To dole nononta ya fadi, Ku rinka siyan ( breziya ) mai fadin Hannu da baya saboda yafi bada taimako fiye da mai siraran Hannu da bashida fadin._


_Yanzu ga wani hadin Wanda tuntuni matan birni Dana kauye suke amfani dashi wannan hadin shine zakiyi._


_Idan kinga nononki ya zama kanana kinaso ya ciko kamar balan-balan to Ki gwada wannan.__Zaki shanya Aya ta bushe sai Ki hadata da garin alkama da farar shinkafa da Aya da gwanda duk Ki jikasu Ki markada sai Ki tace ruwan sannan Ki sake dorawa a kan wuta sai Ki saka sauran Kayan hadin wato Zuma da madara kowacce saboda yayi kauri kina juyawa a kan wuta._

Daga yayi Dan kauri kadan sai Ki juye kina sha kullum sau 2 a Rana. 


RAGE GIRMAN NONO

Wanna matsalace babba kaga nonuwan mace sunyi tula-tula su nono anaso suyi girma.

Amma ba girman maimuni ba, girman da zasu birge mijinki.

ganyen lemun Zaki.

_buhuru sudaniya Ki hada Ki dakasu Ki dinga shafawa a nonon ze ragu Amma Ki rage shan madara Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuyi tula-tula ba.

 

_Idan kina da kiba Ki dinga shan na'a-na'a Zaki rage har da nono ko Ki dinga shafawa a nono zai rage. GYARAN KIRJINKI ( NONO )

_Kowanne miji akwai irin abinda yafi burgeshi a jikin matar Sa._

_Yi kokarin Ki dinga sarrafa masa wannan abinda zai ja hankalin Sa._

_Ki zama mai biya masa bukatarsa dabarun bayyanar da tudun kirjinki ga mijinki._

   _Idan kinki to akwai Mata masu tallar Abubuwan ar'ha zai gani office ko kasuwa da bakin titi._

_Da zarar kin Fara haihuwa musamman kirjinki bai da tudu to Ki daina zama ba rigar mama._


_Tsabtace rigunan mamanki akai-akai da fesa musu turare masu kamshi._

_Daga rigunan mamanki sun Fara saki , yi maza Ki sake sababbi._

_Ki dinga siyan ( 12 ) ko ( 6 ) kadai ma zasu isheki._

_Sai sunfi dadewa basu Saki ba, idan rigar mama ta saki nono baya tsayawa cak._

_Ba'a Sa turare a nono, maigidanki na Sa baki zaiji daci._


_Barin maigidanki yayi wasa dasu, kuma da tsotsarsu na sawa su ciko._


_Ki kiyaye magungunan na bature da wadanda basu da inganci. Kirjinki dukiyarkice kar garin gyara gira a rasa Ido._


_~Ki godewa Allah a yarda ya halicceki duk yadda kike akwai wacce bata Kai kiba._

_Halittarki da kiketa korafi, wata kuma shi take kwadayin samu._

_Ki nemi hanyoyin na halal don inganta kirjinki.__GA WASU KI DAN GWADA


_Man hulba Zaki dinga Sha 3 a kowacce Rana Amma banda mai ciki._

    _Kuma Ki Shafa a kirjinki garin shinkafa, alkama,gwada,hulba,Aya, duk a nikasu Ki dinga lasar su kina Sha._

  _Ko Ki zuba cikin madara kina Sha._


_*Idan kina son nononki su ciko suyi kyau Ki komai tamkar budurwa*_

~hulba 

~bombita. 

~ Zuma. 

_A tafasa hulba sai a diba a Kofi a zuba xuma da bombita a rinka Sha._

.

`Allah ta'ala yasa mudace    ​

Comments