Main menu

Pages

DUK WANI DAN AREWA YA KAMATA YA SAN WANNAN ( KU TASHI MU FARKA....)

 ZAGON QASA GA AREWA.


Bawai wani Abu bane sabo gaduk wanda yasaba bibiyar al'amuran dasuke faruwa yau da kullum yakwana dasanin wacece shedaniyar matar nan wato Aisha Yesufu wacce takware wajan kawo suka gaduk wani abin alkhairi da arewa zata samu, sannan kuma har ila yau takware wajan ingiza wasu daga cikin matasa cikin hadari kamar yadda tayi A Lagos lokacin rikicin #ENDSARS.
Hakika awannan lokacin mun yabawa matasan mu nayankin arewa wadanda sukai amfani da iliminsu da tunaninsu sukaki amsa kiranta nafutowa ayi zanga zanga wanda a karshe taji haushi takirasu da sakarkaru wai basu da ilimi.
To a wannan karonma ta dauko wata kwangilar ta aibata shehin malami, Dr kuma minister wato sheikh Isah Ali Ibrahim fantami, inda take kunfar bakin lalle a saukeshi daga mukaminsa.
Yakamata yan' uwana yan' arewa mugane cewa bafa dan komai suke wannan ihun cewa sai ansaukeshi ba illa dan kawai yakasance dan Arewa kuma yana yunkurin kawo cigaba GA yankin na arewa wanda sukuma munafukai daga yankin kudu suke bakin ciki.
Mulura dakyau zakuga basa taba yarda adorawa dan kabilarsu laifi balle ace asaukeshi, Amman mukuma anamu bangaren harda wasu hausawan da kuma Fulani dasuke goyon bayan asaukeshi wannan abin kunya har yaya, kowa yarike nasa Amman mukuma muna kin namu anya kuwa muna kan tsarin cigaban da muke fata???


MUNA ROKON ALLAH YAKARYA MAKIYA CIGABAN AREWA A DUK INDA SUKE........🙏🙏🙏🙏🙏


Kufada mana ra'ayinku.

Comments