Main menu

Pages

MAGANIN SANYIN MARA SADIDAN MAZA DA MATA

 MAGANIN SANYI MARA (MATA DA MAZA)


 Sanyin mara a yau ya zama gama gari domin kuwa zaiyi wuya kaga mutum baya fama dashi, mace ko namiji kasancewar abu ne da ake dauka ta wurare masu yawa, kuma a kankanin lokaci yakan yiwa mutum babbr illa muddin baiyi gaggawar neman magani ba.A yau ma ga wata sabuwar fa'ida wacce take yakar sanyin mara ta kuma kashe cutar gaba daya, sai dai idan mutum ya sake daukar cutar daga baya.Kasancewar sanyin mara yana daya daga cikin cututtuka masu wuyar sha'ani, da kuma kawo cikas ga mu'amalar zaman takewar aure,yasa muke yawan kawo magani wanda zai magance wannan Matsala, a yau ma ga wata fa'ida sai a jarraba.ABINDA ZAA NEMA.


1. Ganyen gwaiba

2. Ganyen Magarya

3. Ganyen Raihan(Ɗoddoya)


Kowanne amma busasshe ake bukata, idan ma danye ka samu sai ka shanya ya bushe.Sai a hade su waje guda a dake su, su zama gari sai a rika diban chokali daya babba a zuba ruwa kofi 2 a tafasa sosai, bayan an sauke idan ya wuce kadan sai ka raba biyu kowanne asa zuma kamar chokali 4 asha daya safe daya dare.


Haka har tsawon sati 2.


Shawara!!


Idan kana da mata karka sha kai kadai kusha ku biyu muddin kasan kana dashi to itama tana dashi,sai kusha tare.


GARGADI. 

Banda masu

1. Musterbation

2. Ciki

3. Wanda sanyi yayi chronic. 


Allah Ya kara mana lafiya mai amfani.

Comments