Main menu

Pages

KO KINSAN AIKATA WANNAN BABBAR ILLA CE GA RAYUWAR KI TA 'YA MACE
 KASHEDINKU MATA (TSARKI DA RUWAN SANYI KO RUWAN DETTOL) KO TSARKI DA KOWANE IRIN SABULU, WANAN ILLACE BABBA


wannan wani abune da mata suka maida ruwan dare yin tsarki da ruwan sanyi wanda hakan babbar illace ga lafiyar (vagina) sbd kwayoyin cuta sukan zauna acikin ruwan sanyi sosai Amman idan aka dafasu suka zama ruwa masu dimi kwayoyin cutar sukan mutu kwata kwata wanna yana daga cikin kariyar lafiyar jiki da (STD) illar yin tsarkida ruwan sanyi


1. Saka kwayoyin cuta a vagina

2 .Taimaka ma kwayoyin cuta su girma

3. Budewar gaba

4. Yaduwar sabin cututuka

5. Ghanorhrea saka cutar sanyi

6. Fitar Ruwa Masu karni

da sauransuBABBAR ILLAR YIN TSARKI DA RUWAN DETTOL

1. Kashe sinadarin vagina

2. Kashe lubrication na vagina

3. Kashe jindadi yayin saduwa

4. Kashe fatar vagina da saka vagina

budewa

5. Saka warin gaba

da sauransu


SHAWARWARI GA MATA

1. Yin tsarki da ruwan dimi wanda ba a sama komaiba tsabtatacce

2.  Barin saka duk wani magani me chemical acikin ruwanda xa ayi tsarki

3. Barin saka yatsa a vagina saboda yana saka warin gaba sabod hannu contains million micro organism

4. Barin tsarki da ruwan sanyi ko ruwan dettol

5. Barin wanke vagina da sabulu kowane irine

6. Yin askin mara da duk ya taru

7. Shiga cikin ruwan dimi masu dan zafi kafin askin mara domin gujewa kurajen gaba

ALLAH YASA MUDACE

Comments