Main menu

Pages

HANYAR DAWO DA KUDIN DA AKA RASA A INSME, UWORK, MY BONUS, GET APP DA SAURANSU


 Hanyoyin Da Ya Kamata Ga wadanda Sukayi Asarar Kudinsu A Social Platforms Da suka Shigo Mana na Yaudara


Duk wanda ya san ya tura kuɗaɗen shi a Uwork, My Bonus, Bamboo, Insme, TT Mall, Get, ko duk wani platform ire-ire su. To ga dama ta samu ta yadda zaka samu a maido maka da kuɗin ka.



Kowanne kuɗi idan aka biya da ATM a online gateway akwai kamfanonin da suke amsar kuɗin su tura zuwa ga wanda aka tura ma wa.



Abunda zaka yi shine:

1. Ka nemo ATM card ɗin da ka yi amfani da shi wajen biya.


2. Ka nemo Bank Statement na Account ɗin da ka yi amfani da shi.


3. Ka duba Kwanan watan ranar da ka biya kuɗin da kuma Kamfanin da suka amshi kuɗin (Duk yana cikin Bank Statement).


4. Daga nan se ka rubuta wasiƙa ta email zuwa ga kamfanin da suka amshi kuɗin, zaka yi ƙorafi na cewa ka biya kuɗi amma ba'a biya maka buƙatar da ka nema ba kuma kana neman a maido maka da kuɗin ka.



Kar a manta zaka tura da Bank Receipt ko Statement na kuɗin da aka tura.


Idan ka yi nasara zuwa wani lokaci zasu tambaye ka Account numbar da kake so a tura maka kuɗin ka.


Ga Email address na kamfanonin da suke amsar kuɗin:


Ga na opay


Ga na paystak

 

Ga na team app


Ga na hoploan


GA na upper link


Ga na flutterwaves

Amma flutters nasu website ne, zaka shiga support ka tura ƙorafin ka.


Wannan itace hanyar da ya kamata duk wanda ya rasa kudinsa ya don neman hakkinsa. Allah Ya sa a face Ameeen. Kuma a kiyaye gaba. Allah Ya yi mana tsari da mayaudara da madamfara Ameen.



SANARWA:


Ina meson ya mallaki website nashi na kanshi, 'yan kasuwa, da ma'aikata ga dama fa ta samu, ta hanyar tallata kasuwancinku a yanar gizo kowa yasan daku.



Ina mata kuma ga dama ta samu kuzo Ku bude website dinku a kudi kalilan ki ribatu da riba mara iyaka.



Shi wannan website na blogging idan ka bude shi kana rubuta labarai, ko tallata kasuwancinka KABI dokoki a karshe Google AdSense zata karbi site din ta ringa dora talla tana biyanku.



Duk mai bukata ya duba contact us, akwai Email ko kuma a kira 08021045546.sai a nememu a nan sai muyi maku cikakken bayani da abinda ake biya




Sannan ba wai da min gama koya ma mutum shikenan zamu barshi ba, zamuyi ta bashi guidelines da kowane irin taimako da ya shafi blogging, har sai mun tabbatar an fara biyanshi sannan.



Sai dai fa abin yana bukatar lokaci, natsuwa, karsashin da kuma juriya da hakuri. Hakuri shine jigon nasara akan komai to haka yake a harkar blogging.


Allah Ya bamu sa'a.


Comments