Main menu

Pages

ABINDA KE KAWO JINKIRIN AL'ADA,MATSALAR INFECTION DA HANYAR MAGANCE SU.

 Matsalolin Mata Da suka Shafi Jinkirin Al'ada, Infection Da Tusar Gaba


Da farko dai wadanan abubuwan da zan lissafo sune suke kawo Jinkirin Al'ada wani lokacin. Hadu kamar haka;

 1- Juna Biyu

 2- Shayarwa

 3- Shigan Kwayar cuta

 4- Magungunan tazarar haihuwa

 5- kunburin kwan mace (ovarian cyst)

 6- Rashin kwanciyar hankali (Stress)

 7- Motsa jiki mai tada hankali.

 8- Rashin samun lafiyayyen abinci

 9- Cututtuka kamar zazzabin typhoid.

 10- Matsalar sinadaran hormones.

Wadann abubuwa Suna taka muhimmiyar rawa wajen jinkirta Al'ada ko rikicewarta.


Abubuwan da zaki ki samu saukin matsalar tusar gaba da abinda ke kawo su sun hada da;


Ki samu bagaruwa da kananfari da ganyen lalle ki dafasu sosai sai ki rinqa shiga ciki kina Zama kamar na 30 mins kuma ki Mai dashi ruwan tsarki sannan ki rinqa tafasa kananfari kinasha da zuma Allah yasa mudacekirinka tsarki da ruwan xafi akai akai Kuma kiringa sa cotton pant karkisa naylon kidena zama a floor ko tiles Ki daina tsarki da ruwan sanyi Sai da na dumi, ki daina zama batare da kinsa pant ba sbd iska ya daina shigar maki, ruwan dumin ma asa masa salt kadan, Allah yai mana magani Amin.Idan Mutun Ya Bude Yana Kawo Haka Kuma Idan Kina Yawan Zama A Kasan Fanka, ko Ac Shan ruwan Sanyi Da zama Akasan Suminti Koh Tiles Duk Yana Sa Tusar GabaKirinqa tsarki da ruwan dumi kirin tsuguno agaushi kisa kanumfari kina tirara gabanki kidena bama aqasa kidena bude kafa


A daina zama irin na tale kafa adaina barin wando jikakke ajiki adinga shanya wando yana shan rana inza a shiga bandaki adinga tafiya da ruwa mai dumi adinga tsarki da ruwan laile ko ruwan hulba.in anfita andawo masanman tafiyar kafa aringa zuwa ayi tsarki da ruwa mai dumi. Allah yasa mudace shi magani sai andaure samun ciwo kuwa ba wahala


sannan akwai wasa da al ada ko kuma daukewarsa gaba daya daukewar sha awa da jin xafi yayin saduwa da kuma daukewar ni imaAbubuwan Da Toilet Infection Yake Haifarwa;

1- rashin gamsar wa a yayin jima'i

2- rashin haihuwa

3- rikicewar al'adah

4- soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k'yamar ki da abun hannun ki.

Alamomin toilet Infection

1- fitar farin ruwa

2- rikicewar al'adah

3- kaikayin gaba

4- gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari

5- jin tsirar gaba ba tare da dalili ba

6- yin fitsari guntu-guntu.


Ga karin bayanisu dalla dalla. Sai a kiyaye

 _KAIKAYIN GABA; mace ko namiji suji gabansu yana kaikayi,farkon kamuwa da cutar kadan kadan kaikayin zai ringa yiwa mutum wani har yakan jure ba sai ya sosa ba sai lokaci lokaci.idan har ba'a damu ba anyi magani kaikayin yana iya hauhawa yana karuwa kullum idan ya yi tsanani ko agaban waye sai mutum ya sosa zaiji dadi,idan mutum bai maganceshi ba yana karuwa har zai zamo idan mutum yana tsananin sosar fatar wajen tana kwalewa wajen yayita azabar zafi da zogi._ KURAJEN GABA: ko namiji ko mace gabanshi zaiyi kuraje kanana zasu feso masu kaikayi namiji sukan fito masa adaidai wajen yankansa idan ya tsananta ba a magance ba duk inda yake sai ya sosa.Mace kuma yakan feso mata a ciki ciki wata yakan fara daga labban gabanta idan ya tsananta ya ringa tafiya har ciki ya feso. 


  Akwai manyan Kuraje wanda su basu fiye fitowa da yawa ba dayane yaksn fito a cikin hq ko biyu suna da dan girma dai dai misali suma infection ne. Dole se an maganceshi _FITAR RUWA: Mace takan fitar da ruwa me kamar koko da farko ba karni sai bashi bashi idan ba a magance ba ruwan yakan fara sawaya zuwa kowanne yanayi.misali. Ruwan madara ko koko me ruwa ruwa daga baya ya kan fara kauri kauri yana zuba


 lokaci lokaci idan akabarshi yakan fara fitar da karni karni idan karnin ya tsananta yana zama wari daga wari ya kan zama doyi sosai idan har ba a maganceshi ba zai ringa zuba baya tsayawa. _FITAR WANI ABU ME KAMAR DANYAN AWARA A GABAN MACE; Shima infection ne me kaikayi sosai abin yana zubowa ko a dun dunkule ko awargaje shiba ruwa ba har wani tauri tauri ke garesa wanda idan ba a maganceshi ba yana illatarwa wani infection din har yakan tabawa mace mahaifarta.  DAUKEWAR SHA'AWA.sanyi yakan haddasawa mace ko namiji daukewar sha'awa mutum ya zamo bayajin sha'awar yin auratayya ko kadan idan sanyi ya yi yawa wani sai ya shekara baiji shaawa ba idan namijine mace saita fara tunanin matan banza yakebi.Allah Yayi mana maganin wannan infection dake damun mutane, kuma a ringa kula da tsabta Sosai ta bangaren mazan da mata duka.SANARWA:


Ina meson ya mallaki website nashi na kanshi, 'yan kasuwa, da ma'aikata ga dama fa ta samu, ta hanyar tallata kasuwancinku a yanar gizo kowa yasan daku.Ina mata kuma ga dama ta samu kuzo Ku bude website dinku a kudi kalilan ki ribatu da riba mara iyaka.Shi wannan website na blogging idan ka bude shi kana rubuta labarai, ko tallata kasuwancinka KABI dokoki a karshe Google AdSense zata karbi site din ta ringa dora talla tana biyanku.Duk mai bukata ya duba contact us, akwai Email ko kuma a kira 08021045546.sai a nememu a nan sai muyi maku cikakken bayani da abinda ake biya
Sannan ba wai da min gama koya ma mutum shikenan zamu barshi ba, zamuyi ta bashi guidelines da kowane irin taimako da ya shafi blogging, har sai mun tabbatar an fara biyanshi sannan.Sai dai fa abin yana bukatar lokaci, natsuwa, karsashin da kuma juriya da hakuri. Hakuri shine jigon nasara akan komai to haka yake a harkar blogging.


Allah Ya bamu sa'a.

Comments