Main menu

Pages

MATSALAR TSARO, KULA DA WADANN ABBW LOKACIN TAFIYA

 


AYAU ANWAYI GARI NIGERIA MUSAMMAN BANGARAN AREWA NA FUSKANTAR MATSALAR RASHIN TSARO GA TALAKAWA 


 SBD haka idan tafiya takamaka Wanda tazama dole to yana da kyau mutum ya kiyaye wayannan abubuwan kamar haka (1) kashirya tafiyarka daga 9:00am zuwa 4:00pm kada kabari kayi sammako sosai kuma kada kayi dare sosai 


(2) ka goge wakalin suna daga kan lambobin da suke cikin wayarka misali Hon,Alhaji,Chief, inspector, da duk wata alama da take nuna matsayin mutum 


(3) sannan kada kace zakai kyale kyale yayin yin tafiya,tufafi masu tsada hula,takalmi,agogo,waya dadai sauransu


(4) Idan kuna tafiya ka tabbatar duk bayan minti biyar ko bakwai akwai wani abin hawa daya tawo daga dayan hannun


(5)ka tambatar a motar akwai isashan mai da wata tayar daban( spare tyre) jug,plug,da dai sauransu kada kamanta da wayannan


(6) tafiya cikin jirin gwanan motoci baya nufin kuntsira daga sharrin yan ta adda,Dan an taba tsare motoci guda takwas a hanyar Kaduna zuwa abuja watan daya gabata 


(7) idan kana da bukatar tsayawa domin cin abinci,biyan bukata ko wani Abu to katsaya acikin kauyan ko kasuwa 


(8)idan zaka hau motar haya to ka tabbatar kahau ne tundaga tasha kada kace zaka hau ta kan hanya 


(9) kada kasaki jiki da wani Wanda mota ta hada Ku kada kuma kudunga hirar daga inda kuke, da inda zakuje da abinda ya fito da Ku koda da abokin tafiyar Ku ne 


(10) kada kunga bayyana inda zakaje da lokacin zuwan yayin tafiya ko dawowa a kowace irin kafa ta yanar gizo
   Dukda cewar wayannan bawai matakai ne da suke tabbatar da tsaran lafiya da dukiya bane.amma suna da matukar anfani.


NA KARSHE KARANTA ADDUAR TATTAKI DA SHAIKH TURI YASA AKA RABA WASHE GARIN TASHIN BOMB A KANO KO ADDUAR WATAN SAFAR IDAN BAKA IYA WACCAN BA,

KO HADIYYAR SALATI GA JAGORA KAYI TAWASSULI KAFIN FARA TAFIYA

,بسم الله الرحمن الرحيم

بسم الله وبالله ومن الله وإلى الله، اللهم إليك أسلمت نفسي إليك وجهت وجهي فاحفظني بحفظ الإيمان من بين يدي ومن خلفي وعن يميني وعن شمالي ومن فوقي ومن تحتي وادفع عني بحولك وقوتك فإنه لا حول ولا قوة الا بالله العلي العظيم،

   KA KIYAYE KAIMA SAI ALLAH YA KIYAYE KA   *WA ZAN SAMU YA AMSA MIN WANNAN TAMBAYOYIN?*


*1. A hannun wa aka amso yaran Kankara da aka sace?*


*2. Nawa aka biya aka fanso su?*


*3. Wa ya raba masu bargunan nan?*


*4. Wa ke dafa abincin yara 520 sau uku a rana tsawon mako guda, ko dafaffe ake kawo masu?*


*5. Wa ya shiga tsakanin?*


*6. Gwamnatin Katsina ko Zamfara wa ya amso su?*


*7. Da aka cimma yarjejeniya, sakin su aka yi adaji suka tafi, ko wani aka damka wa?*


*8. Ina wadanda suka yi garkuwar da su da suka ba da su, sai suka kama gaban su ba a yi masu komai ba?*


*9. Sojoji ne suka ceto su ko yan sanda, ko kuwa aikin hadin gwiwa aka yi?*


*10. Mene ne makomar yan bidingar da suka sace yaran nan?*


*11. Menene makomar yaran da ci gaban karatunsu?*


*12. Yaushe za a bude makarantun kwanan da aka kulle na jihar Katsina da ma wasu jihohin sakamakon wannan abin da ya faru?*


*'Yan Arewa ya kamata mu farka.*

Comments