Main menu

Pages

INGANTACCIYAR HANYAR SAMUN KUDI A SAUKAKE.


GARABASAR SAMUN KUDI CIKIN SAUKI DA TAFI KOWACCE INGANCI.


Kamar dai yadda kowa ya sani akwai hanyoyi daban daban da ale bi don samun kudi a Online. To a yau ma ga wata ingantacciyar hanya mun kawo maku ta hanyar kallon videos kadai.Wannan website sunan shi EYH VIDEO, kamar yadda kowa yasani ne youtubers suna bukatar viewers da kuma watch time.Yadda celebrities ke biyan kudi don samun followers a Instagram, da yawan likes a facebook. Har aka bude InsMe platform suna biya ana turawa mutane suna masu like ana biyansu.To haka shima wannan website zaka kalli video adadin minutes din da akasa ma kowane video.Tsawon video yawan kudi. Amma su da dollars suke biya sannan sai yakai $200 akeyin withdraw.Akwai hanyoyin fitar da kudin da yawa fun wanda kakeso sai ka zaba.Akwai ta bank account inda zakayi amfani da Visa/Mastercard, akwai Bitcoin, paypal, western union, payeer da wasu da yawa.Don haka ga meson shiga wannan website ya danna inda aka sa link👇👇


Link


Link


LinkIdan ka danna wannan link dake sama zai nuna maka fuska kamar haka.Idan ka tashi zaka danna gefe inda menu take, sai ka danna sign up.Daga nan zai nuna maka in da zaka sanya Username, Email da password.To a shawarce kayi kasa zaka ga ansa Sign Up with social network

To sai ka danna nan din zakaga Google, facebook twitter da sauran su.To ka danna Google zai kaika inda Gmail account dinka suke idan daya ne akan wayar sai ka danna shi kawai idan kuma da yawa ne sai ka zabi wanda kakeso.Da kayi sign up shikenan zai kaika dashboard dinka sai ka fara kallon videos iya son ranka kudinka na taruwa.Ga prove of payments nan mutane daga different countries suna amfana da wannan website.Idan ka danna wannanshow more din haka za kayi ta ganin mutanen da suka yi earnings kuma suka fidda successfully.


Allah Ya bamu sa'a, Ameen.

Comments