Main menu

Pages

Latest Posts

WANN SHINE GARIN DA FATALWA KE CIN KAREN SU BA BABBAKA.
Husnah03 19 February 2022
  Ku Kalli Wannan Garin Shine Garin Da kowane Gini Yake da Fatalwar da Ke Zaune Tana rayuwa a Ciki. Richmond na daya daga cikin tsoffin garu...
Read more
KINA FAMA DA YAWAN MANTUWA, TO GWADA YIN WANNAN
Husnah03 19 February 2022
  MAGANCE YAWAN MANTUWA. - Za a samo kirfat sai arika tafasa cokali daya anasha koko arika tafasa rabin cokali dasafe asha, haka dayamma ida...
Read more
ABIN MAMAKI; TA ZABI TA AURI KARENTA DA TA AURI MUTUM
Husnah03 17 February 2022
 Abin Mamaki; Matar Da ta Auri Karenta Shekara 11 Da suka wuce, Tace Ya Fiye mata Kasancewa Da Mutum. Matar da ta auri Karenta tace don dai ...
Read more
KO KUN SAN WANNAN SIRRIN DA GORUBA TAKE DA SHI?
Husnah03 16 February 2022
 AMFANIN GORIBA GA LAFIYAR MU - Tana maganin jiri. mai fama da jiri ko jiwa zai koneta ya rinka shekar hayakin kwallon na yan mintuna. - Mas...
Read more
AN CAFKE DCP ABBA KYARI BAYAN NEMANSA DA AKE RUWA JALLO
Husnah03 15 February 2022
  YANZU-YANZU: ’Yan Sanda Sun Cafke DCP Abba Kyari, Bayan Da NDLEA Ke Nemansa. ’Yan sa’o’i bayan Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoy...
Read more
AN KASHE TA, TA HANYAR BUGA MATA TABARYA TARE DA YANKA TA DA YARANTA BIYU
Husnah03 15 February 2022
  A YI MA RUKAYYA DA YARANTA ADALCI TA HANYAR NEMO WADANDA SUKA KASHE TA  Innalillahi Wa'inna Ilayhirrajiun Rajiun Anyimata KISAN GILLA ...
Read more
ASUU TA AYYANA SHEIK ISA PANTAMI A MATSAYIN FARFESAN BOGI
Husnah03 14 February 2022
  YANZU-YANZU: ASUU Ta Ayyana Sheikh Isah Ali Pantami A Matsayin Farfesan Bogi.  Ƙungiyar bayan taronta na Majalisar Zartaswa ta ƙasa ta ayy...
Read more