MATAKAN DA YA KAMATA ABI WAJEN DAUKAR 'YAR AIKI 02 Husnah03 Fadakarwa 19 May 2021 SU WA YA KAMATA A ‘DAUKA AIKI Mai aikin da zaki ďauka ya danganta da yanayin mijinki da gidanki. Idan mijinki bangaren sa daban babu abu... Read more
TSIRRAI GUDA 9 DA BA KOWA YASAN SUNA DA MATUKAR AMFANI HAR HAKA BA Husnah03 Kiwon lafiya 19 May 2021 MAGANI A GONAR YARO 1. JAN TUMATUR : Wasu daga cikin Likitocin Musulunci bincikensu ya tabbatar da cewa Mai fama da matsalar gyambon ciki, i... Read more
KINA FAMA DA TABON FUSKA, TO GA SAHIHIYAR HANYAR DA ZAKI KAUDA SU Husnah03 Gyara shine mace 18 May 2021 MAGANIN TABON FUSKA · A samu ganyen dogonyaro, sai a hada shi da kurkur, sannan sai a shafa a fuska. A jira tsawon minti 15, sannan ... Read more
HUKUNCIN MASU YIN AUREN KISAN WUTA Husnah03 Fadakarwa 18 May 2021 HUKUNCIN AUREN KASHE WUTA Hukuncin mutumin da ya saki matarsa saki uku daga baya shi da ita suka je suka nemi wani da yarjejeniyar au... Read more
MUHIMMAN BAYANI AKAN YADDA AKE SARRAFA MIYA Husnah03 17 May 2021 WASU 'YAN BAYANAI DANGANE DA SARRAFA MIYA Best spices shine iya soya miya da iya saka maggi.. Duk sauran Kamshi ne. Amma iya soya miya... Read more
'YAN UWA MATA KO KUNSAN WADANNAN SIRRIKAN NA TUMFAFIYA Husnah03 Gyara shine mace 15 May 2021 AMFANIN GANYEN TUMFAFIYA Abu da farko: Kisamu ganyen tumfafiya ki wanke shi, sannan ki shanya shi ya bushe saiki daka shi ki hada da kanumfa... Read more
LALLAI KAM ANA SO A CINYE AREWA DA YAKI Husnah03 Fadakarwa 14 May 2021 ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAKI Mu sani cewa abinda yake faruwa a Arewa na ta'addancin Boko Haram, Garkuwa da mutane, harin 'yan bin... Read more