Main menu

Pages

KINA FAMA DA TABON FUSKA, TO GA SAHIHIYAR HANYAR DA ZAKI KAUDA SU

       MAGANIN TABON FUSKA


· A samu ganyen dogonyaro, sai a hada shi da kurkur, sannan sai a shafa a fuska. A jira tsawon minti 15, sannan a wanke da ruwan dumi.· Za a iya shafa markadadden dankalin Turawa a kan tabo. Hakan na magance kurajen fuska, sannan ya hana su sake fitowa.· A daka tafarnuwa sai a shafa a kan tabo. Tafarnuwa tana wari, amma tana gyara fuska, sannan ta magance tabon fuska.· A hada karas da tafarnuwa da zuma sai a shafa a fuska na tsawon minti 20 kafin a wanke.· A samu hodar ‘baking soda’, sai a hada ta da ruwa, sannan a shafa a fuska zuwa minti 2 ko 3, daga nan a wanke fuska da ruwan dumi.


 IN SHAA ALLAH DUK WANDA AKAYI ZA A DACE.

Comments