MU KOMA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 09 April 2021 PIZZA Kayan Hadi • Filawa • Gishiri • Yis • Man zaitun • Manshanun kanti (Cheese) • Mayonn... Read more
FADAKARWA Husnah03 09 April 2021 JAN HANKALI AKAN SALLAR ASUBAH SALLAH ITACE MAFI ALKHAIRI FIYE DA BACCI. MU RAGE BACCCI DON MU RIBAN TA DA GOBEN MU 1. Bacci amsawr kiran Z... Read more
AMFANIN KANUMFARI GA LAFIYAR DAN ADAM. Husnah03 Kiwon lafiya 08 April 2021 Amfanin kanunfari ga ma'aurata, da kuma amfani 8 ga lafiyar jiki baki daya Kanunfari fitaccen sinadari ne da galibin mutane ke amfani d... Read more
GASKIYAR AMFANI DA PEAK DA MALTINA WAJEN KARA JINI A JIKI Husnah03 Kiwon lafiya 08 April 2021 MALTINA DA PEAK MILK BASA KARA JINI A JIKIN DAN ADAM: Da yawa za kaga a kasar hausa a lokocin da aka tabbatar da mutum yana karancin jini,... Read more
FALALAR KARANTA QUR'ANI GA MUSULMI A CIKIN KSBARI Husnah03 Fadakarwa 08 April 2021 ALBISHIR GAMASU LIZIMTAR KARATUN ALQUR ANI 1. Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: 'Idan mutum ya mu... Read more
CIKAKKEN BINCIKEN DA AKA YI AKAN ALLURAR RIGAKAFIN CORONA Husnah03 Kiwon lafiya 07 April 2021 Cikakken Bayani Akan Allurar Rigakafin CoronaVirus)) Assalamualaikum Warahamatullah Wabarakatuh Dan Griman Ubanji Duk Wanda Yaga Wannan Po... Read more
BAYANI A KAN AZUMI Husnah03 Fadakarwa 07 April 2021 MENE NE AZUMI...? 1. AZUMI A LUGGA Shine kamewa 2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowa... Read more