Ingantaccen Hadin Matan Aure, Hadin da Za kiyi Ki Rikita Mai gida
Wannan hadin yana sanyawa Uwargida ta zama yar lele a gun mai gida:
- Aya.
- Gyada.
- Dabino.
- Mazarkwaila.
- Dankalin Hausa.
▫Gwanda.
▫ Kankana.
▫ Abarba.
▫ Zogale
▫ Citta.
▫ Lemun tsami.
Za ki hada su guri guda ki markada kj tace dusar ki sa lemun tsami kadan sai ki zuba zuma ki rinka sha.
- Aya.
- Gyada.
- Dabino.
- Mazarkwaila.
- Dankalin Hausa.
- Kayan Kamshi
◾ Yadda Ake Hadawa ◾
Zaki gyara dankalinki na Hausa ki yanka kanana sai ki shanya shi ya bushe sai ki zuba masa kayan kamshi kadan ki daka sai ki daka dabino da mazarkwaila. Ki soya gyadar ki, amma kada ta soyu sosai, sai ki hada dabino da mazarkwaila ki dakasu, sai ki fitar da bawon gyadar sai ki rinka sha da madara.Hadi Na biyu, Hadin Uwargida da Amarya
Abubuwan da zaki nema a wannan hadin sune kamar haka;
▫ Kankana.
▫ Abarba.
▫ Zogale
▫ Citta.
▫ Lemun tsami.
Za ki hada su guri guda ki markada kj tace dusar ki sa lemun tsami kadan sai ki zuba zuma ki rinka sha.
Yanda Za ki Gyara Kan ki Bayan Gama Al'adah
Bayan kin gama jinin al'ada yana da kyau ki samu ganyen magarya da turaren miski bayan kin gama wanka tsarki sai ki samu aluf da lemun tsami ki tafasa idan ya sha iska sai ki wanke gabanki, domin yin amfani da aluf da lemin tsami zai tsabtace miki gabanki ya wanke duk wani sauran datti dake gabanki, ya kashe maki kwayoyin cutar dake da akwai a gurin.Bayan wannan sai ki kara wanke gabanki da ganyen magarya, a nan hikimar yin amfani da ganyen magarya shine duk macen da take amfani da shi babu wata macen da zata Kai ki daraja a gurin mijinki , sai dai idan ita ma tana amfani da ganyen magarya.
Ba dole sai kina jinin al'ada ba Zaki yi amfani da shi, bayan kin gama tsabtace gun da abubuwan da aka ambato a baya sai ki dauka turare miski ki rinka dangwala kina sanyawa a gabanki.
Ko ki hada zaitun, miski da zuma guri guda, kike sanyawa sai ki wanke.
Ki hada ganyen magarya da Kaninfari waje daya kina kama Ruwa da shi.
Ko ki hada zaitun, miski da zuma guri guda, kike sanyawa sai ki wanke.
Ki hada ganyen magarya da Kaninfari waje daya kina kama Ruwa da shi.
Comments
Post a Comment