Main menu

Pages

HANYOYI GUDA BAKWAI DA ZA A IYA BI WAJEN BADA TAZARAR HAIHUWA

 Hanyoyi guda bakawai (7) da mai son bada tazarar haihuwa zai bi cikin SAUKI Kuma ba tare da wata illa ba.


Mafi Yawan Hanyoyin da Ake bi Wajen Bada Tazarar Haihuwa Sukan Bar Baya da Qura Wajen Sakar Wa Mata Rikicewar Jini Su yita Wahala Ga Ciwon Mara Wasu Matan Ma Suyi ta Ramewa.Ga Wasu Hanyoyi da za a iya bi Masu Sauqi Wajen Bada Tazarar Haihuwa a Gargajiyan ce Marasa Cutarwa


1- A Matse Lemun Tsami Amma (Lime) Guda biyu Cikin Ruwa Rabin Kofi, Bayan Gama Saduwa Mace, a ba ta ta sha, Ciki Bazai Shigeta ba A Wanna Lokacin Insha Allah.2- A dafa Ganyen Darbejiya (Dogon Yaro) A Dibi Cofi daya  A Sha Bayan Gama Saduwa Mace Ba Zata dau Cikiba A Wannan Lokacin Insha Allah.3- 'Yayan Zurman Mace dake Son Bada Tazarar Haihuwa ta Shekara Guda Sai ta Hadiyi Guda Daya, Mai Son Yin na Shekara 2 Sai ta Hadiyi Guda 2,4-Idan Mata Ko Miji Ko Su Biyun Suka Shafa Man 'Ya'yan Zurman Wato MAN GELU (Castor Oli) Kafin Saduwa Ba Za a Dauki Ciki ba a wanna Lokacin Insha Allah 5-Shan Garin 'Ya'yan Gwanda Cokalin Shayi Daya a Ruwan Dumi Bayan Yin Jima'i Na Hana Shigar Ciki. Insha Allah.6- Idan Namiji Yaci 'Ya'yan Gwanda Kamar Kimanin Kwara 10 Ya Tauna Yabi da Ruwa. Sanadarin Haihuwar Shi ( Maniyyi) Ba Zai Iya Samar da Da ba Kimanin Awa 24,


7- Fitar da Azzakari Waje Lokacin Kawowa (AZLU)KA TURA WANI GROUP DAN WASU SU AMFANA

Comments