Main menu

Pages

YADDA ZAKI AMFANI DA KARAS (CARROT) WAJEN GYARAN JIKI.




 Yanda zaki amfani da Karas (Carrot) wajen gyaran jiki,

Carrot yana dauke da sinadare masu mutukar amfani a jikin dan Adam kamar irinsu vitamin A, K, C, B6, B1, B3, and B2 da kuma wasu nutrients kamar su fiber, potassium, and phosphorus da dai sauransu.

Ana amfani da Carrot wajan gyaran fata



Domin haske da shekin fata:

- Ki ringa yawan cin carrot.

- Ki yawaita shan carrot juice atleast sau 2 a sati

- Ki ringa Shafa carrot oil a skin dinki, zaki iya hada shi da man kade ki ringa shafawa.




Magance dry skin:

- Ki blending carrot sai ki sa madara da zuma ki shafa yayi 15min sai ki wanke da ruwan dumi.



Maganin wrinkles:

- Ki hada carrot juice da aloevera ki ringa shafawa yin hakan na magance tsufar da tattarewar fata.




Magance kurajen fuska:

- Ki hada carrot juice da lemon tsami da zuma ki shafa a fuska ki barshi yayi 20min sai ki wanke. kiyi hakan sau 2 a sati.

Comments