Main menu

Pages

YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR CUTAR DAJI (CANCER)

 Hanyar da za abi don magance Cutar Daji (Cancer) ga duk Wanda Allah Ya jarabceshi da ita. 


Yan'uwa maza da mata yara da manya masu fama da lalurar cancer insha Allah idan akayi amfani da wannan fa'ida ta yadda yadache insha Allahu za a samu waraka daga cancer munyi bincike kuma munjaraba mungano ba cancer kadai ba duk wata matsala ta fata kowace iri ce insha Allah za a dace. Masu wannan Lalura su dau ki wannan fa'ida hannu biyu kuma sujarabata da zuciya daya Insha Allah za a samu nasara.

Za a samu neem oil da Hausa ana kiransa man diyan bedi  za a rika shan cokali daya cikin ruwan lipton da safe kafin aci komai idan ansha da safe in za a kwanta bacci sai asha kuma asha fa bugu da kari wannan fa'ida tana kara inganta lafiyar al'auran sannan tana inganta shaawar maaurata kuma tana yaki kwarai da gaske wajen duk wata cuta da ake dauka wajen saduwa dan Allah ina rokon duk wanda yasamu wannan fa'ida to ya watsama duniya domin amfanin yan'uwa Musulmi.

Comments