Main menu

Pages

AMFANIN SHAN SHAYIN KANUMFARI DA TAZARGADE GUDA (7)

 


Amfanin Shan Shayin Kanunfari da Tazargade guda Bakwai ga Lafiyar Dan Adam.


Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana.

Shekaru da dama ana amfani da Tazargade wajen magance manyan cutukan da suke damun Al'umma saboda tana da sindarai wadan da suke kashe cutuka da dama a jikin mutum cikin kankanin lokaci.
Kadan daga amfanin shayin Tazargade da kaninfari.

1. Magance ciwon kai

2. Magance zazzabin maleria

3. Magance bacin ciki

4. Magance zafin zuciya.

5. Magance infection

6. Magance raunin mazakuta.

7. Karfafa garkuwar jiki.

Da sauran su.
Yadda za:a hada shayin shine.

Zaka samo garin Tazargade teaspoon daya kaninfari rabin teaspoon a hade da ruwa kofi 2 a dafa, za a iya saka sukari kadan ko zuma a ciki.


A rana sai 2 a sha kofi 1 safe 1 yamma kamar kwana 7 insha Allah.

Comments