Main menu

Pages

ABUBUWAN DA AKESO MAI CIKI TA KIYAYE CINSU HAR SAI TA HAIHU
Wasu daga cikin ire iren abincin da akeso Mai ciki ta kauracewa cinsu har sai ta haihu.


Samun juna biyu wata babbar baiwace da Allah Yake baiwa Ma'aurata inda yya kan ba wadanda Ya gadama Ya kan hana wadanda Yaga dama kuma in Yaso Ya kan jinkirta samun ga wadanda Yaga dama. Allah Sarkin iko.
Yake mai juna biyu ya kamata kisan akwai abinci da kayayyakin itatuwa da ganyeyyekin da ya kamata kici da kuma kauracema wadanda bai kamata kiciba lokacin da kike dauke da juna daga sati daya zuwa wata bakwai.
Wadannan abubuwa sun hadada:

1- Abarba. Yawan shan abarba yakan iya sanadiyyar haihuwar bakwaini.


2- Gwanda. Shan gwanda more especially wadda bata nuna sosaiba yakan iya sanadiyyar zubar ciki.


3-  Aloevera. Ko shan wasu magunguna dake kunshe da Aloevera shima yakan iya zubarda ciki cikin lokachi.


4- Danyen kwai ko kwai wanda bai dahuba yakan sanya hanhuwar da bakwaini ( premature labour) yanada kyau mai ciki taci kwai amma a tabbatar da kwan ya dahu sosai.


5- kifi da jan nama. Sukan bada wasu matsaloli ka da iya shafar abinda ke cikin.


Yakamata masu juna biyu da sukara fahimtar cewa yawan amfani da kayan da kamfani ya sarrafa na abinci da suke dauke da wasu chemicals to amfani dasu alokacin da ake dauke da juna biyu yakan iya zama wata babbar barazana ga ita kanta uwar da kuma abinda take dauke dashi, wadannan kaya sun hada da..


1- sugar

2- flour

3- sweets 

4- biscuits

5- indomie

6- bread

7- butter

8- sphaghetti

9- macaroni

10- Naman gwangwani


Allah yasauki duk matan da ke dauke da juna biyu lafiya Ameen

Comments