Main menu

Pages

SHAGALIN BIKIN BIRTHDAY DIN DA ALI NUHU YA HADAWA MATARSA

 Gagarumin shagalin bikin Birthday din da Ali Nuhu ya hadawa Matarsa.


Matar shahararren jarumin masana’atar Kannywood kuma mai bada umurni a Masana’atar Ali Nuhu yayi murna Birthday din matarsa Maimuna Ali nuhu.
Maimuna uwa ga Ahmad da Fatima wanda sune yayansa da suke tsakanin Ali nuhu da mai muna wanda kuma duk sun halarci wannan bukin na mamarsu.Wanda jama’a sun taru sosai yan uwan da masoya da yanasa shi Ali Nuhu.Comments