Main menu

Pages

GYARAN DA YA KAMATA ACE KOWACE MACE TAYI BAYAN AL'ADAH KO HAIHUWA
Gyaran da ya kamata ace kowace Mace tanayi duk bayan gama Al'adah ko Haihuwa.


Hadadden gyaran da ya kamata Matar da ta haihu, da wadda take gidan aure da wadda zatayi ga wadda ta samu matsalar budewar gaba.

Abubuwan da za anema sun hada da;

1) Garin Zogale

2) Qaro

3) Man kadanya

4) Man shanu

5) Man Zogale


Zaki hadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikinsu in matar aure ce wacce ta haihu ko kuma bata taba haihuwa ba zaki dibi kadan da yamma kiyi matsi dashi zuwa magariba zaki hade tsam tamkar sabuwar budurwa saiki wake.

Budurwa kuma kina saura 1week Aurenki zakiyi amfani dashi for 3 days zaki hade koda yatsa bazai iya shigewa wajen ba amma yan' mata Virgin wlh kar wacce ta gwada wannan saboda zaki shiga Uku dan zai zama maki matsala.
Mace budurwa ko Matar Aure dole ta kiyaye wannan kuma in tanason ta zama mai qima dole saita kiyaye tsaftar Gabanta.


Ba abinda yake saurin hada mace da gyara mace Irin BAGARUWA zaki fatasa bagaruwa ki aje duk time da zakiyi tsarki dashi safe da yamma saiki debi kadan ki zauna a ciki zaki zama zam kullun qyam kike.
Ganyen Magarya, mafi akasarin yan'mata sun dauka Sit bath na ganyen magarya sai matan Aure a'a harda ku duk malaman kiwon Lafiya sunyi ittifakin ba wani sabulu daya kai magarya tsaftace gaban mace.
Zaki tafasa shi saiki tace ki zuba Turaren Miski aciki. kina wanke gabanki duk safe da yamma ko kiyi sit bath dashi. wannan yana daukaka mace wajen mijinta saboda zakina tashin qamshi kuma zaki zama qyam dake.
Mace koda yarinyace to ta kiyaye yin wadannan abubuwan;

- Tsarki da ruwan sanyi

- Rashin canza pant ya wuni shima yana kawo wannan matsalar mace wayayya tana Aje panties a rana tana canzawa sau biyu zuwa uku.

Saboda duk time din da mace tai tsarki ruwa ko danshi yana sauqa akan pant nata.
Dole Budurwa ko matar aure bayan al’ada ki nemi turaren Miski kibii dukkan inda jinin ya bata ki gogeshi sannan ki dangwala da auduga kisa a gabanki naki 4 hours saiki cire ki shiga wanka.
bayan kin gama wanka daman ganyen magaryan da kika dafa yana ajiye saiki zuba Miskin aciki ki shiga ki zauna ya ratsaki zaisa gabanki ya hade saboda budewar da yayi zai kuma na tashin qamshi ga qarin lafiyan gaba sannan ki markada zogale danye ki tace ki zuba Zuma kisha.

Saboda zakiga dole inkin haihu komai naki ya ragu Breast sun zube jiki yayi sako sako abunda larabawa ke amfani dashi shine Alkama zaki sami Alkama ki bayar a nika miki kina dama kunu da ita saiki zuba madarar Luna saboda itace madara mai kyau ko kuma ki sami asalin madarar shanu kina zubawa akan kunun alkama kina sha sannan ki nemi bra matsattse kina sawa Breast naki zasu tashi su tsaya kamar budurwa. Yan'mata ma wanda brst nasu ya zube zasu na sha bazaki tsaya ba har sai kinga yadda yai maki.


Comments