Main menu

Pages

AMFANIN MAN TAFARNUWA GA JIKIN DAN ADAM

 Amfanin Man Tafarnuwa ga Lafiyar jiki

Tafarnuwa na taimakawa wajen karfafa garkuwar jiki (immunity), tana magance tari mai gardama gami da mura. Sannan tana taimakawa wajen kawar da iskan da ke iya cika hanjin mutum wani lokaci.
Bincike ya tabbatar da cewa tafarnuwa na taimakawa wajen kula da hawan jini, yawan kitse har da ma rashin lafiyan da kan iya jawo ciwon gaɓɓai. 
Hakazalika tafarnuwa na taimakawa wajen masu ciwon daji (Cancer) har da saukar da kumburin jiki.
Ana iya shan wannan mai na tafarnuwa ba tare da anci abinci ba, amma in mutum ya lura ya kan takura ma cikin shi sai yaci abinci kafin yasha.
Abin lura: Da mai na tafarnuwa irin na bature (capsule) da namu na Hausa duk amfanin su daya.


Comments