Main menu

Pages

ABUBUWA 8 DA KE LALATA BREAST DA YADDA ZA A GYARA SHI

 


Abubuwa guda takwas dake lalata breast, da Kuma yadda za ki amfani da Blueseal Vaseline wajen gyarashi.


matukar bakya kula da breast dinki to kuwa kullum kina cikin damuwar zubewarsu duk gyarandazakiyi bazakiga canji ba matukar kina aikata daya daga abubuwa kamarhaka:
1- Kwanciya rubda ciki.

2- Tatse ruwan nono bayan haihuwa ko yaye.

3- Yawan amfani da chocoalate,coffee.


4- Yawan gajiyar da kwakwalwa ko yawan damuwa.


5- Zama da daurin kirji ba rigar nono. 

6- Fidda nono ta kasan riga.

7- Rashin saka rigar nono da zata dago da breast.


8- Saka damammun kaya batare da rigar nono ba. Akwai abubuwa da dama amma zamu tsay da wadannan zuwa gaba.
Yadda Vaseline ke hana zubewar Nono

Hakika man shafawa na vaseline yana mikarda nonon da ya zube. Don haka ga abubuwan da Vaseline ke karawa Nono;


1-Yana kara girman brest da cikowarsa.

2-Yana saka breast haske da sheki


3- Yana daukar watanni yanai miki aiki koda kin dena amfani dashi. Kasance damu a kodayaushe dansamun abubuwa cikin sauki wadanda ba suda illa ga rauyawa.

Hanyoyin gyaran jiki yau da kullum

1- Yawan shafawa gira vaseline yana karamata yawa.


2- Gogawa baki man zaitun alokacin bacci yana magance matsalar warin baki.


3- Idan kinaso humrarki takara qamshi to kisakata fridge.


4- Goga kankara a fuska na dada taimakawa wajen gyaruwar fuska.5- wanke fuska da ruwan shinkafa na dada taimakawa wajen kashe kuraje da lafiyar fuska.

Comments