Main menu

Pages

MARTANIN A ZANGO, YA GOYI BAYAN MALAM IDRIS TARE DA AMSA LAIFINSU

 Bayanin Adam Zango Akan bayanin Malam Idris, Zango dai ya goyi bayan Malam.Cikin satin nan ne ake ta surutai da martani kala kala akan maganar da Malam Idris ya fada akan 'yan Kannywood.
A cikinsu kowa ya fito ya Fadi albarkacin bakinsa, Kuma duk kansu furucinsu Mai zafi ne akan Malam din.
Amma shi Adamu Zango sai nashi martanin yasha banbam da na sauran.

Ku saurara kuji abinda yace.Comments