Main menu

Pages

FIRA DA TK GUY NA DADIN KOWA, YADDA YA BARO MAKKA YA DAWO NIG

 Firan da akayi da TK Guy na cikin Shirin Dadin kowa da yadda ya baro Makkah ya dawo NajeriyaTK Guy Mai suna Musa Rabi'u yayi cikakken bayanin akan yadda ya fara Shirin Dadin kowa, sannan yayi bayanin yadda yazo kasar nan kasancewar sa haifaffen Garin Makka, Uwa da Uba duk suna can yanzu haka.
TK Guy ya Kara da bayanin kansa cewa shi mawakine Kuma Dan film tun acan Kasar ta saudiyya, yana wakoki Kuma suna yin film ko Drama.


Ga cikakkiyar firan da akayi dashi ku sauraraComments