Main menu

Pages

ADO GWANJA ZAI KAFA TARIHI A YAU A KASAR AMERICA, INDA ZAI YI CASU A CAN

 Ado Gwanja zai kafa tarihi a Kasar America in da zai baje kolin basirarsa a can.

Shahararren mawakin nan wato Adam Isa Gwanja da kuka fi sani da Ado Gwanja zai karya tarihi zance ko Kuma zai kafa tarihi a kasar America a garin Harrisburg dake can kasar ta America.
Wannan wasan dai za a kasar Nijer ne suka shiryashi don murnar zagayiwar ranar da suka samu 'yanci. Shine zasuyi amfani da wannan dama wajen yada Hausa. Don haka duk Wani Bahaushe dake zaune a America to ana gayyatat sa.Ga video Karin bayanin da Gwanja yayi a cikin wannan Video dake kasa.Comments