Main menu

Pages

ABUBUWAN DAKE SA MAHAIFA TOSHEWA HAR A RASA SAMUN HAIHUWA

 Abinda ke Kawo Toshewar Mahaifa har a rasa samun haihuwa da yadda za a Magance shi

Toshewar Fallopian tube yana ɗaya daga cikin abubuwan da suke Hana mata haihuwa (infertility) idan ya samu matsala 


Minene Fallopian tube? 

Fallopian tube wani "muscular organs" ne da yake taimakawa wajen transfer ɗin ƙwayoyin haihuwa ɗin mace daga ovaries zuwa mahaifa. 

To dazaran yayi blocked kaga ba maganar transfer ɗin ƙwayoyin. Idan kuma ƙwayoyin ba su zo mahaifa ba kaga ba maganar haihuwa 

Fallopian tube yana samun matsala ne sakamakon shigar ƙwayoyin cuta na infection, 

Ta ya ya ake gano wannan cutar (diagnosis)

- Ana yin X-ray wato hysterosalpingogram (HSG) 

Da kuma Ultrasound (USS) Domin gano wannan matsala.

Idan baka manta ba a female reproductive system akwai wasu orgasm 3 da suke taimakawa wajen haihuwa, sune kamar haka

- Mahaifa

- Ovaries 

- Fallopian tube 

Ida ɗayansu ya samu matsala ba maganar haihuwa. 
Yin Amfani da vitamins c, Ginger, garlic suna ɗaya daga cikin abubuwan da suke taimakawa wajen rigakafin wannan matsala. 


            

NOTE: Ba'a yiwa Mace wannan scanning ɗin Sai macen da ta shekara daya gidan mijinta ba tasamu haihuwa ba. 


Wallahu A'lam


Comments