Main menu

Pages

YADDA ZAKI BANBANCE TSAKANIN MATSI DA KUMA CIKOWA.

 Banbanci tsakanin cikowa da Kuma matsi. Ki dage wajen kiga kin ciko shine yafi

Tabbas yanzu Allah ya kawo lokacin da mata basu dauke matsi a bakin kome ba, wanda hakan yasa a koda yaushe mazajen su basu da wani gurin da ya wuce su kara aure
A hakikanin gaskiya matsi yana da matukar muhimmanci saboda kuwa matsi da cikowa yana daya daga cikin abinda yake kara wa namiji son matar sa idan har ta kasance mai yi masa biyyaya a koda yaushe 
Saboda haka kusani matsin da cikowa shine tsokar datake zama garkuwa da Ni,imar mace, bawai namiji yana shiga yajiki kamar rijiya ba bu gamsuwa ba
Anaso idan namiji yashiga yajishi cifcif , wato ya jita a tsuke yana goganki kina goganshi wannan shine mace


 Tabbas ina son mata kusani cewa matsi yana da matukar amfani a rayuwar Mace
Ina son ku gane cewa shi matsi Kofar farjin Mace ne yake tsukewa Amma kuma da oga yashiga aiki yadowa baya shikenan idan ba ciccikowa kikai ba


Shi cikowa ,tsokar cikin gaban mace ne take cikowa wanda yake cika gaban mace ta kasance a koda yaushe tsuke
Ina son a koda yaushe mata ku lura da cewa matsi da cikowar farjin macce yana da matukar amfani 


Ki nemi cikowa yafi muhimmanci da matsi ba domin suna kara taimakawa Mace wajen mijin ta

A koda yaushe yar uwa kisan kowani namiji Akwai kalanshi, wani kullum cikin bukatar mace yake kullum yana saduwa da mace wani kuwa bai damu ba,to idan mijinki na daya daga cikin wannan mazan wadanda koda yaushe su sadu da mace to ki kasance kina bukatar kici me kyau da kuma kayan da zasu kara gina maki lafiyar ni'imar ki

Idan baki cima me kyau ba bazaki ciko ba kuma zakiyita ramewa a kullum abu daya 

zaki ga keba ciwo kike ba Amma se rama kikeyi, xxx yana bukatar cin Abinci me gina jiki

Kuskuren da mata suke aikatawa so daya yawa zaki ga Mace gaban ta a bude amma bata damu da wannan ba sai idan taji mijin ta ze kara aure masifa ta kuma tashi

Kusani ya dace ace a koda yaushe kuna kula da cikowar ku  yana da muhimmanci da matsi, saboda cikowa shine tsokar datake zama garkuwa da Ni,imar mace,bawai namiji yana shiga yajiki kamar rijiya ba baxe samu gamsuwa ba a wannan lokacin kuma ko wanne irin launi kika yi masa na kwanciya baya jin kin burge sa


Bawai matsi bashida muhimmanci bane, amma kifara neman cikowa kafin kinemi matsi domin kuwa idan gaban ki ya ciko ze matse kuma duk yadda namiji ya shige ki sai yasan ya shiga Mace mai lafiyar farji


Ki tura ma wata in kikai haka kinyi sadaqa

Comments