Main menu

Pages

A KARSHE GA VIDEO YADDA AKA KAI AMARYA HALIMA ATETE GIDAN MIJI

 Alhmdlillh A karshe dai an Mika Amarya Halima Atete Gidan Mijinta.

Alhmdlillh anyi Biki Lafiya an tashi Lafiya an Kai Amarya dakin Mijinta, to Muna fatan yadda aka shiga cikin sa'a da nasara Yasa ayi zaman Aure cikin farin ciki da shaukin juna.
Allah Ya kade dukkan fituntunu na zahiri da na boye a gidan auren kowace Musulmai sabon aure da tsohon aure. Allah Ya tabbatar da aminci da salamah a gidajen aure Ameen.Ga video na karshe na yadda Halima Atete ta shiga gidan Mijinta.Comments