Main menu

Pages

MOTSA JIKI KALA HUDU DA ZAKIYI DON TASOWAR HIPS DINKI CIKIN SAUKI

 Motsa jiki kala hudu da ya kamata Mace ta na yi domin tasowar Hips dinta.


A yau na kawo maku video Exercise wato motsa jiki da Mace ya kamata tana yi kullum domin tasowar Hips din ta. Akwai Motsa jikin kala - kala har kusan guda Hudu, sai ki zabi Wanda za kinayi kullum.

Ko Kuma idan kinyi wannan kin gaji sai ki yi Wani a haka a haka cikin sauki Insha Allah cikin sati biyu zaki ga canji a tare dake.


Don haka ga video a kasa sai ku duba ku kuma laqanci yinsa.Comments