Main menu

Pages

MASU FAMA DA CIWON ANTA KUZO GA SAHIHIN MAGANI FISABILILLAH

 Masu Fama da ciwon Hanta ga Sahihin magani ingantacce Fisabilillah.

Duk wanda yake fama da ciwon hanta ya gwada wannan maganin da taimakon Allah za'a dace, bi iznillah

Kasamu albasa wato onion guda shida 6 manya sannan ka yayyanka su kamar za ayi miya.
Sai kasamu ruwa wato water galon daya five litre 5 sai ka raba ruwan gida biyu, sai ka dauki rabin ruwan wato half galon sai ka dafa albasar onion da rabin ruwan,
Bayan ka gama dafa albasar onion sai ka tache albasar sai ka zubar da albasar, sannan sai ka dauko rabin ruwan daka ware sai ka hada shi da rabin daka dafa albasar kaga ya dawo galon guda kenan,
Sai ka samu zuma mai kyawu, sai kasamu karamin kofi irin na silver ko kuma karamin kofin roba, 


Sai ka rinka chika small cup din, sai ka dibi zuma chokali uku ka saka a chikin small cup din, kana sha sau uku arana har sai ruwan ya kare da zuman,
Bayan ka gama kaje asibiti ka yi gwaji insha Allah za'a samu waraka da yadda Allah, Allah yasa adace,'Yan uwa zaku iya share ko copies na wannan rubutun domin al'umma su amfana dashi,


Allah Ka ba dukkan marasa lafiya, lafiya, alfarman annabi muhammad S'A'W Amin.

Comments