Main menu

Pages

LABARINA SEASON 5 EPISODE 9 COMPLETE MOVIE MP4 ORG

 Labarina Season 5 Episode 9 complete movie


Yau ma dai kamar kullum ga cigaban Shirin Labarina Episode 9, mun kawo maku. Ga wandanda basu samu kallo a tv ba saboda rashin Wuta, to ga shi nan mun kawo maku sai ku sauke a wayarki ku kalla, don ganin yadda wannan al'amari zai cigaba da kasancewa.


Shin Lukman ne ko Presido, Kuma Yaya oresido din zai yadda ya duqa ma baban Sumayya din, ko kuwa har yanzu Yana ganin bai isa ba. Ga shirin ku kalla
Comments