Main menu

Pages

MASHA ALLAH, RANAR DAURIN AUREN HAMISU BREAKER TA ZO

 Masha Allah, Ranar da za a daura Auren Hamisu Breaker ta kusa.


Assalamu alaikum Warahmatullah.
Kamar yadda kuka gani a rubuce, ranar da aka da ta Hamisu Breaker ta matso gab. Nan gaba bai wuce sati uku ba, saboda za a daura Auren ne ranar 3 ga watan September 2022.
To Allah Ya nuna mana lokacin Lafiya muga Kuma wacece Amaryar. Hamisu Breaker yasha surutu da zace - zace da shaci Fadi akan wadda zai aura, wasu suce diyar Ali Nuhu, wasu suce Momee Gombe.
To koma dai wacece ai rana bata karya zamuji Kuma zamu gani indai da rai da Lafiya Insha Allah. Allah Ya kaimu lokacin Lafiya.Ga video dake Dauke da Karin bayani har ma da ankon bikin nashi da za a Sanya na dinner da sauran shagulgula.


Comments