Main menu

Pages

JERIN MATAN DA ADAM ZANGO YA AURA YA SAKI DA WADANDA YAKE TARE DASU

 


Jerin Matan Kannywood da Adam Zango ya aura

Yau mun leka Kannywood inda muka kawo maku videon jerin Matan da zango ya aura a rayywarshi. Shi dai Adamu Zango ana yi Mai kallon mutum Mai zara, wato dauka da ajiyewa.Inda wasu ke mashi kallon mutum Mai AURI saki, saboda yawan aure - auren da yake yi Yana saki kuma. Idan ya AURI mace ta dade to Shekara biyu Zuwa uku ya bata red card. Wato takardar saki.Duk da aurenshi na karshen nan da yayi a baya na Safiyya Allah Ya sa yayi karko saboda a lokacin da yake Neman auren an dunga Cece kuce kan cewa idan itama ya Sako ta to ba za a Kara bashi Mata ba.To koma dai meye yanzu dai kam ya rike cikin yardan Allah. Ba tare da tsawaitawa ba ga jerin Matan da zango din ya aura ya saki.Comments