Main menu

Pages

 Yadda Ake yin Chinese chicken fried.


INGRDNTS:-

- Shinkafa 3 cups

- Mangyada 6 tbsp

- Carrot 

- Peas 1/6 cup

 - Tattasai 2

- Koren tattasai 2

- Chicken 1

- Kwai 2

- Soy sauce 1/6 Cup

- Kayan dandano


METHOD:- 

1.Ki tafasa shinkafa ki cire starch din, sai ki yayyanka duk abubuwan da na lissafa diced shape, cube, carrot, chcken, tattasai, ki aje su a gefe, sai kisa mangyada da albasa a wutq, in ya soyu ki sa soy sauce cokali biyu da kazar ki da kk tafasa ta kk yayyankata cube, ki soya n zuwa minti biyar haka.2. Ki xuba tattasai, peas da duk sauran abubuwan da kk yanka ki kara soyasu na minti biyar. Sai ki xuba shinkafar kita jujjuyawa sai ki zuba ruwan tafashen kazar kadan ki rufe har tayi.3. Sai kiyi scrambled egg ki zuba akan shinkafar ki zuba sauran soy sauce din da dan maggi kadan yadda zai dauka ki. ki rufe ya karasa. Ki ci da duminshi.

Comments