Main menu

Pages

NAZIR SARKIN WAKA YACE MASU KOKAWA AKAN FASINJOJIN ABUJA - KADUNA MUNAFUKAI NE.

 


Masu jimamin fasinjojin Abuja - Kaduna yawancin su duk munafurci ne, Inji Sarkin Waka


Sarkin Waka Naziru ya fito ya karyata tare da munafunta mutanen dake nuna damuwa da alhini akan abinda ake yiwa fasinjojin Abuja - Kaduna,.Cecekuce mutanen gari ya faru ne lokacin da aka Sako Wani video da aka nuna yadda Ake dukkan fasinjojin. Sai dai kam ba wani laifi don Musulmi ya jajantawa Dan uwansa Musulmi akan halin da ya shiga.Kuma a videos din da suke nunawa Basu taba nuna irin Wanda suka nuna na bayan nan ba inda aka ga yadda Ake azabtar dasu. Don haka ko mutum Yaso ko yaki wannan laifin gwamnat ne da gazawarta. Duk Wanda yace ba laifin gwamnati a wannan al'amari to kuwa shine  katon munafiki.Ga videon inda shi wancan mawakin ke maganganunsa.Comments