Main menu

Pages

MASHA ALLAH. KU KALLI DANKAREREN GIDAN DA LILIN BABA YA SAKA UMMY RAHAB

 


Katon Gidan Da Lilin Baba ya saka Ummy Rahab


A makon jiya ne akayi bikin mawaki Lilin Baba da Jatuma Ummy Rahab. Wannan Biki yasha cecekuce da kananan maganganu a wajen mutane da dama.Inda wasu sukai tayi masu fatan tsiya, wasu Kuma sukai ta kushe auren cewa ba ayi dinner ba, ba ayi pre- wedding pictures ba, wasu suce ai hatta gidan da aka kaita ma uwargidansa ma a ciki take, ma'ana hadasu akayi 
Mafi yawancin masu wannan zantukan hassadace kawai ke cinsu. To yau sai gashi Muncie karo da Wani katon gidan da akace na Ummy Rahab ne, ita Lilin Baba ya ginawa Kuma ciki aka kaita.

Ga videon gidan nan tun daga waje har cikin gidan wanda kowa yaga gidan yasan sabone Kuma ba kowa ciki sai Ummyn da a ka Kai yanzu

Comments