Main menu

Pages

JARUMAI MATA DA SUKAI AUREN SIRRI TARE DA MAZAJENSU

 Jerin Hotunan Jarumai Mata da mazansu


A yau mun kawo maku hotunan wasu Jarumai Mata da sukai auren sirrri a wannan shekaran. Abin dai yanzu ya zamo wa 'yan Kannywood jiki ko ince sabon salon yin auren sirrri.


Ba a taba Jin maganar auren har sai an daura ko Kuma in an kusa, to fatan mu Allah Ya Badu zaman Lafiya da zuri'a ta gari.

Ku Kalli video kuga Jaruman Matan har ma da mawaka da sukai auren.Comments