Main menu

Pages

DALILIN DA YASA NAFITO GIDAN MIJINA NA SHIGA FILM. JUNAIDIYYA Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina – cewar Junaidiyya Gidan badamasi


Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina Na Dawo Harkar Fim, (Meerah Shu’aib) Wacce Akafi Sani Da Junaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Labarinta Abin Da Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijinta Ta Shiga Harkar Fim Din Hausa.Jarumar Da Ta Fara Shahara A Shirin Gidan Badamasi, Tayi Babban Bayani. Inda Tace Tana Alfahari Idan Ta Tuna Cewa Allah Ya Albarkace Ta Da Haihuwa Da Namiji.


 

Ta Bayyana Cewa Ita Ba Domin Fim Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijin Nata Ba. Kamar Yanda Mutane Suke Tunani. Sai Dai Don Wani Dalili Na Daban.


Ga firan da akayi da ita nan ku kalla.Comments