Main menu

Pages

VIDEO SHEIKH NURU KHALID DA YASA AKA SAUKE SHI DAGA LIMANCI

 

Kalli Video Sheikh Nuru Khalid

An Tsige Sheikh Nura Khalil (Digital Imam) Daga Mukaminsa, Malamin Dai Shine Limamin Yan Majalisu Kafin Yanzun, An Tsigenshin Ne Bayan Yayi Mumanan Suka Ga Gwamnatin Tarayya Kan Lamarin Rashin Tsaro Da Kullun Ake Fama Dasu A Kasar.


 

Tun Ba Yanzun Ba, Sheichk Nura Khalil Din Yana Yawan Suka Ga Gwamnatin Kan Rashin Iya Mulki Da Kuma Halin Ko In Kula Da Suke Nunawa Kan Mutanen Kasar Da Suke Mulka, Mun Sami Damar Kawo Muku Cikakken Bidiyon Jawabin Da Malamin Yayi Har Yakai Ga Rasa Aikinsa.


Ga Bidiyon Anan.Comments