Main menu

Pages

KA/KINA SON KISAN YADDA AKE BUDE YOUTUBE CHANNEL HAR MA A SAMU KUDI

 Muhimman Bayanai Ga Wanda Ke son Bude YouTube Channel

Post din mu na yau Kuma ya kar Kats akalarshi ne Zuwa ga yin bayanin yadda ake bude YouTube channel, har ya zama an karbeta ana samun kudi.


Darasin mu na yau za a fara ne da wasu muhimman bayanai da Kuma shawarwari ga Wanda yakeso ya bude ingantaccen YouTube channel.

Daga baya za mu cigaba da dora darasin har Zuwa qarshe idan munga abin ya karbu. Ba sai na tsawaita bayani ba ku Kalli video ku saurari dukkan bayan da ke ciki kafin mu tsunduna cikin darasin.Comments