Main menu

Pages

IN BAKA SO ULCER KA NA TASHI LOKACIN AZUMI, RINGA CIN IRIN WANNAN ABINCIN

 


Abubuwan Da Masu Ciwon Olcer Ya Dace Suci


1) Mai Fama da Ciwon Ulcer ya Kamata ya Karkata ne kai tsaye zuwa ga cin Abincin da Jikin Ɗan Adam ke Sarrafa su a hankali misali Doya, Hatsin da ba’a surfe ba, Gyaɗa, Wake, Waken Soya, Ƙuɓewa, Cabeji da Sauransu. Idan ana yawan cin su to Insha Allahu komai zai Normal. 


2) Yawan Cin Ƙayan itatuwa Kamar su Ɗabino, Ayaba, Yalo da Sauran su.


3) Idan za a ci nama Kuma to aci gasasshe ba soyayye ba. 


4) Idan Kuma Likitoci Sun Rubuwata ma Mutum Magunguna, Sai Ka Rika Sha Lokutan da Suka Umurta da a sha. Galibi a Lokutan yin Sahur ko Iftar.

Comments