Main menu

Pages

(BABY FOOD) YADDA AKE HADA INGANTACCEN ABINCIN YARA, DAGA WATA 6 - 12

 Ina Mata masu shayarwa, idan yaronki ya Kai wata shida to ki hada Mai irin wannan abincin da ake hadawa da carrot, dankalin turawa da Kuma shinkafa. Ki huta neman wani Madara ko Koko wannan hadin abincin yana inganta lafiyar yaro Kuma Zaki huta da tsotso duba da lokacin da muke ciki na Azumi.

Ga yadda ake hada abincin a video sai ku natsu ku kalla.


 

Comments